Pages

16 Sept 2016

KARATUN NAHAJUL HAMEED FI MA YAJIBU ALAL MUKADDAMI WAL MURID

Insha ALLAH zamu fara karatun littafin

"An - nahajul Hameed fi ma yajibu alal muqaddami wal murid"
( KYAKKYAWAR HANYAR SANIN WAJIBIN MUQADDAMI DA MURIDI )
 na 
SHEIKH SHARIF IBRAHIM SALEH AL-HUSAINI ( CON ) 
Shugaban Kwamitin Bayar da Fatawa Karkashin Majalisar Koli ta Addinin Musulunci A Tarayyar Najeriya

Tarjamar
Salihu Abubakar Kaura

Daga 20 ga watan September zuwa ranar da ALLAH S.W.T Yanufa zamu gama.

Yan'uwa sai ayi kokarin inviting friends and family domin mu hadu mu qarawa juna sani kuma mu sada zumunci.

Karatun zai kasance a Facebook, WhatsApp da kuma nan Shafinmu na blogger
Facebook: https://www.facebook.com/ckmurid/
WhatsApp: 08189919238



FATIHA DA SALATUL FATIHI 

No comments:

Post a Comment

YI MANA QARIN BAYANI KO GYARAN KUSKURE