KARATUN LITTAFIN "KYAKKYAWAR HANYAR SANIN WAJIBIN MUQADDAMI DA MURIDI" na SHEIKH SHARIF IBRAHIM SALEH AL-HUSAINI (CON) Shugaban Kwamitin Bayar da Fatawa Karkashin Majalisar Koli ta Addinin Musulunci A Tarayyar Najeriya.
GABATARWA DAGA SHEIK MUNEER SHEIKH JA'AFAR KATSINA
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI Tsira da Amincin Allah sun tabbata ga fiyayyen Halitta ANNABI MUHAMMADU (SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM) tare da mutanen gidanSa da sahabbanSa.
(In da za ku qirga ni'imomin ALLAH S.W.T to ba za su qirgu ba), ALLAH (Subhanahu wa ta'ala) ya yi mana babbar ni'ima a wannan qarnin, ta bayyanar wani babban bawan Allah a cikinmu, wanda zuwansa ya zama mana fitilar da take haskaka mana mafuskantarmu, Ya zama sinadarin tsarin rayuwarmu, wanda ya sa muka rarrabe tsakanin qarya da gaskiya, muka gane gaskiya komin lullubewar da aka yi mata, muka kuma gane qarya komin kwalliyar da aka yi mata.